Chocolate cake

Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
#flavour inason chocolate abubuwa sosai kujarraba akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na tankade flour na da cocoa powder NASA baking powder auger baking soda sai na zuba Mai da madara na jujjuyashi sosai nafasa kwai biyu akai sai nasa chocolate flavor na watsamasa dried fruit
- 2
- 3
Nasamu plate in gashina nasa masa butter da flour sai na zuba agan plate magasa ba pan ba dayagama sai nakawo chocolate butter cream na Wanda nayi sai nashasha atsakiyan Amma sai yayi sanyi tukun sai na daura sauran akai
- 4
Nasamu butter Rabin cup nasa cocoa powder na sai nasa flavor NASA icing sugar nabuga sosai yazama chocolate butter cream
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16761229








sharhai