Beetroot and strawberry smoothie

Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123
Beetroot and strawberry smoothie
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke strawberry dinki tareda da beetroot
- 2
Saiki yanyanka kana ki zuba blender tareda sugar ko zuma kiyi blending har yayi laushi kizuba ice cube a cup
- 3
Sai ki zuba smoothie din akai shikenan enjoy!
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Strawberry smoothie
Godiya ga ADMIN aunty Ayshat Adamawa, inada strawberry naketa tunani mai zanyi dashi gudu kada ya lalace shine nagan wana recipe din nata Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Beetroot milk shake
Abinshane mai saukin sarrafawa ga dadi ga Karin Lapia beetroot Yana Karin jini Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Strawberry smoothie
Hadi ne na musamman don yana qara lahiya yana gyara fata da sauransu. Walies Cuisine -
-
-
Beetroot juice
Wannan lemon yana da dandano koda baka sa sukari basannan yana magunguna da yawa. Gumel -
Smoothie din Strawberry da Agwaluma
Duk cikin kayan shan ruwa asha Ruwa lafia#ramadankareem Jamila Ibrahim Tunau -
Zobo mai kayan kanshi beetroot
wannan zobo akwai dadi sosai ga Karin lafiyar ajiki yara suna sonsa sosai. hadiza said lawan -
-
Coconut and pineapple juice
Coconut and pineapple juice yana da matukar gamsarwa ga dandano ga Karin lafiya😍 Maryam Abubakar -
Mango and Watermelon smoothie
#holidayspecial Inada fruits shine nace bari nayi wana combo din ingani ko zaiyi dadi kuma Alhamdulillah family suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
-
Banana,carrot and date smoothie
#ramadansadaka Wana Hadi akaiw dadi ga cika ciki kuma ga karawa mace niima kina sha baya isarki😋😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
Banana and grapes Smoothie
HAPPY BIRTHDAY TO YOU DEAR Admin BRENDA @grubskitchen this recipe is for you , enjoy yourself dear wish you many more years ahead 😘💖 Maman jaafar(khairan) -
-
Kiwi and Avocado smoothie
#ramadansadaka Wana hadi smoothie yana rage tumbi inda kina yawa shansa Maman jaafar(khairan) -
Apple and banana smoothie
#Hug ina gayata @jantulluhadiza84,@z1212 da @ZeeBDeen Maman jaafar(khairan) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16760934
sharhai