
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
Lale da dankalin Hausa!!!
Akwai shi ko'ina kuma yanada wadataccen fiber na abinci! Kasance tare da mu don dafa shi ta hanyoyi daban-daban. 🍠🥔
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki 🖼🖼
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement) ⚖
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3 📸: (na zaɓi)
- lokachin dahuwa























