Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16638074

Wannan irin dankalin Yana da dadi sosai.
Wannan irin dankalin Yana da dadi sosai.
Wannan irin dankalin Yana da dadi sosai.
Wannan irin dankalin Yana da dadi sosai.
Farko na wanke dankalin hausa sai na fere
Na sake wankewa sai na sa gishiri na gauraya na barshi mintuna biyu
Nasa mai a wuta yayi zafi sai na zuba a ciki na soya.
Zaa iya Sha da tea ko kunu ko juice ko wani abun.
An kwafa!
More Recipes

sharhai (4)