Umarnin dafa abinci
- 1
Na fere irish na yanyan ka na wanke nasa gishiri tareda daura mai a wuta yayi xafi na xuba ya soyu na aje a gefe
- 2
Nai grating attarugu na yanka albasa tareda daura tukunya nasa mai na xuba albasa tareda attarugu ya soyu
- 3
Naxuba maggi tareda spices na fasa egg nasa nai mixing nai serve😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Potatoes patties
Na sami girkin a gun wata author me suna #Rozina dina. Wayyo Dadi ga sauki ko ince sharp sharp girki. Ga rike ciki gaskiya naji dadinsa sosia d aiyalina 😍🥰😛😋😋 Khady Dharuna -
-
Jollof na taliya da kifi tarwada
#ichoosetocook ..... wannan girki nayiwa babana ne acikin lokaci kalilan kuma yaji dadinshi kwarai matuwa yasanyamin Albarka 🤗🥰 ummiyatou -
-
-
-
-
-
-
-
-
Simple Spaghetti Jellop
Ya zama na musamman kuma cikin qanqanin lokaci sbd nayi baqi ina sauri nabasu sadywise kitchen -
-
-
-
Meat balls
Meat ball yanada dadi kuma ga sawki sarafawa kina iya yi stew dashi,ko kuma kisa aciki duk abici da kikeso Maman jaafar(khairan) -
-
-
Couscous and livers sauce
#Sallahmeatcontest Natashi na rasa mai zanyi shine kawai nayi wana couscous din kodayake maigida na bai cika so couscous ba ama yace yayi dadi sabida sauce din danayi Maman jaafar(khairan) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16637100
sharhai (2)