Kayan aiki

45min
5 yawan abinchi
  1. Dankalin hausa,
  2. mai,gishiri
  3. Tsinken tsire,
  4. maggi,
  5. blackpepper,
  6. Red,green pepper,
  7. albasa,
  8. curry,da thyme,parsley ko curry leaves

Umarnin dafa abinci

45min
  1. 1

    Kifere dankalin ki yanyanka a shape mai tsawo haka sai sa gishri cikin ruwa ki tsame ki soyashi

  2. 2

    Already kin riga kin jika tsinken tsire cikin ruwa ki saki tsamosu ku jera dankalinki akai

  3. 3

    Sai ki dora non stick awuta kisa mai sai kixuba wann green pepper dinn aciki da albasa,da parsley ko curry leaves

  4. 4

    Sai zuba kwanki da kikahada da spices aciki ki kawo dankalin ki

  5. 5

    Kisaka akai saboda yakama jikinsa sai kibarshi harya soyu sai ki juya inyayi ki kwashe kici da sauce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khayrat's Kitchen& Cakes
rannar
cooking is not just hubby,is part of me I enjoyed& love cooking and baking
Kara karantawa

sharhai (16)

Similar Recipes