Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za zuba mai atukunya asoya taliya har sai tayi brown sai a tsane a jiye a gefe
- 2
Sannan za ayi blending attaruhu da albasa
- 3
Sai a dora tukunya a wuta a zuba mai sai akawo ginger da garlic a zuba sannan akawo Attaruhu da albasa da aka nika asa ajuya barshi yasiyu
- 4
Sai asa maggi Kayan kamshi sannan azuba ruwa arufe
- 5
Idan ya tafasa sai a zuba shinkafa ajuya arufe a barta kamar minti 15
- 6
Bayannan sai abude azuba taliyar ajuya sannan asa black paper da curry sai a rufe a rage wuta zuwa minti 15 ta dahu sai asauke
- 7
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11295504






sharhai (2)