Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada fulawa d baking powder da sugar d gishiri da mai ki kwaba saiki barshi for 10_15 mint
- 2
Sannan kixo ki murxashi saiki linkashi kamar dai yadda kike gani a hoto
- 3
In angama sai a soya amai yana soyu wa ana kwashewa axuba acinkin ruwan sikari sai a barbada kantu amma b dole bane
- 4
- 5
Ruwan sikari
Ki xuba sikari cokali 5_6 ki xuba ruwa rabin kofi ki sa ruwan lemon tsami ki barshi ya tafasa har yafara kunfa xakiga yana kauri sai ki kashe
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Dublan/diblan me kwakwa
Diblan Yana daya daga cikin kayayyakin da ake hadawa domin kaiwa amarya gara, wasu Kuma suna yin shi nie domin saukar Baki. Wasu Kuma kawai domin abin tabawa Kamar yanda Nima shine dalilina na yinsa. Dadinsa ya fita daban da sauran.😍😋😋


Dublan
Gasar #Dublan... Shidai Dublan Anayinshine domin Nishadi dakuma jin dadin Rayuwa.. Akuma alaadar Hausa sukanyiwa Amarya..


Dublan
A gaskiya ina son dublan sosai saboda garas garas din d yake a baki sannan kuma ga xakin suga hade d dan tsami tsamin lemo tsami nakasance tun a da in ankawo gara yana daga cikin abinda yake burgeni ga wata yar hanya yar uwa d xaki bi domin ki kawata dublan dinki ki bashi shape mai kyau kudai kawai ku gwada #Dublan


Dublan
#dubulan.Wannan abin nada matukar dadi wajan cinsa sannan An fi yinsa lokacin biki


Beignet 3
Akwai dadi musamman kisha da tea. Wannan girki ana yinsa da safe don breakfast.


Dublan
#dublan Wannan girki baaba yaro me kiuya😋


Kunun gyada
Wannan kunun yana da dadi kuma ga Kara lafiya ana iya sha a kowane lokaci.


Twisted bread
#Bakebread


Lemon cocumber d lemon tsami
A wannan lokacin d muke n xafi wannan Lemo da matukar sanya nishadi musamman in ya dau sanyi


Dublan
Dublan snacks ne na gargajiya yawanci hausawa na yinsa wajen biki a cikin GARA, yana d dadi sosai ga sauki 🥰 alhamdulillah wannan shine karo n farko dana tabayin dublan and finally na samu abunda nake so💃🥰 hope you all try and cooksnap me😅 jzkllh khair @jaafar @jamitunau @Ayshat_Maduwa65 and all cookpad authors bismillah ku 🥰


Cincin
Gaskiya ni da iyalina muna son abun da ake sarrafawa dafulawa


Dublan
Wananan girki na dublan yayana da dadi musamman wajan biki ko taron suna haka yara najin dadin sa


Meat pie
#sokoto


Dublan
#DUBLAN.dublan wani nau'in kayan zaki ne da ake yin shi da flawa a kasar hausa a raba lokacin biki,suna ko sallah.Musamman a biki yana daya daga cikin kayan garan da ake ji da shi,duk a kayan gara nafi son dublan.


Meat pie


Kitsattsen dublan
#FPPCNaga wannan girki tun wajen watanni 9 baya a wajen princess amrah lkcn ana cikin gasar dublan ya bani sha'awa amma sai nk jin kmr zai bani wahalar yi😩sai ynx na tattara qarfin gwiwar gwadawa......gashi dai bai samu wani hoton kirki ba amma muna godiya da gudummawarta garemu❤💥


Peanut burger
Godiya me tarin yawa a gareki Aysha Adamawa, wannan girki yana da dadi sosae kowa yaji dadinsa da nayi.


Alala
Dedicated this recipe to my lovely mum ❤️


Dan-tamatsitsi
Dan tamatsitsi yana daya daga cikin alawar da take yin tashe a da can baya sosai kasancewar yanada dadi takai har gidan da ake bada sari muke zuwa mu siyo sbd yafi arha. Kusan shekaru 23 sai yau Allah yayi zan gwada. Alawar tayi dadi sosai #alawa


Moctail
Lemon gaggawa domin baki ko iyali kuma kazalika abinshane daya daceda yanayin zafi ko damuna


Eggless twisted doughnut


Gireba
Wannan gireba ta musamman ce, nayita ne saboda iyalina.


Alkubus din fulawa
Wannan alkubus yana da dadi matuka ga kuma saukin hadashi batare da ansha wahala ba.


Dublan
Dublan nau 'i ne na snacks din hausawa mafi yawancin ana amfani dashi ne a kayan gara.sae dae wannan yazo da wani shape na dabam wato shape din ganye 🍂


Dublan
#Dublan ina matukar son dublan amma bantaba gwadawa senaga recipe dinshi kala kala a cookpad senace bari dai in gwada kuma yayi dai dai yadda akeyi


Kosan doya
Kosan doya na daya daga cikin abincin karyawa da safe da shayi ko kunu. Ga dadi Ga saurin yinshi.


Pancake with salted caramel sauce
#Tnxsu'adNa tashi na ji ina son ykn breakfast da pancake amma kuma bana don cin shi haka sai nayi tunanin na taba ganin maryerms kitchen ta yi salted caramel saice nace bari in gwada in ci da shi,kuma Alhamdulillah the iutcome was wow😋,all tnx to cookpad and maryerms kitchen.


🍩 donut


Nakiya
#FOODEX


Kosan Fulawa girki daga mumeena
Yan uwa ga wata hanya ta sarrafa fulawa Wanda baxai dauke ki lokaci ba gashi akwai dadi sosai

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16383669
sharhai (2)