Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade flour ki zuba a roba sannan ki zuba yeast,sukari ki juya sosae ki zuba butter ki cakuda ki zuba ruwan dumi ki kwaba ki rufe a wuri me dumi yayi kamar minti talatin.
- 2
In ya tashi sae ki kara bugashi ki kwaba sannan ki murzashi haka.
- 3
Ki jerasu a abn gasawa ki saka a oven amma karki kunna ki barshi ya kara tashi. Ki shafa madara ko Kwai.
- 4
Ki barbada kantu da habba
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Coconut bread
#BakeBread Ina matukar son bread da shayi😋😋😋😋😋😋


Cup Bread
#BAKEBREAD... Bread dinnan akwai dadi musamman acishi da safe tare da tea.


Gurasa
#Gargajiya.


Beignet 3
Akwai dadi musamman kisha da tea. Wannan girki ana yinsa da safe don breakfast.


Nadadden bread me nama
#Ramadhancontest


Alkubus na flour
Wannan abnci na gargajiya akwai Dadi .Iyalina suna sonshi sosae


Alkubus na flour
Wannan hadin na alkubus daban yake.


CinCin me laushi


Soft BREAD
#lockdownrecipe, bread Mai taushi a wannan lokaci na annoba, next time Zan kawo maku eggless bread.


Bread na toaster
Zaman gidan da mukeyi yasa babu damar sayen Bread a gari shiyasa naga ya kamata na rikayi a gida sannan na rika sarrafashi ta hanyoyi kala kala


Beef satay Bread
#BakebreadWannan girki akwai dadi akwai kayatarwa.


Agege bread
Ban taba gwada AGEGE bread ba sai yau dadinsa ba'a magana yarana sunyi Santi akansa musamman danasa musu jam #BAKEBREAD


Biredin kasko
Zaki iya cinsa da shayi,miya,lemo,yanada dadi ga saukin yi#BAKEDBREAD


Buredin yar tsana
Kamar wasa yarinyata tana wasa da yartsananta sai Nace to mesa bazan gwada yin biredi me kama da ita ba sai kuwa na gwada kuma nasamu abinda nake so ina fata kuma zaki gwada#BAKEABREAD


Bread
Zaki iya samai vanillah flavour aciki inkina so


Fanke
Wannan fanke me sukari ne yana kyau ayishi da safe a karya.


Fanke
#Breakfast idea


Doughnut
#cdf


Bread na alkama


Roti da soup
Wannan girki na musanman me na Yan india


Ring doughnut
Thank you sweet & spicy culinary academy


Meat pie


Bird bread
Ina matukar kaunar inga na sauyawa abu launi kuma yayi dadi.#Bakeabread.


Funkason alkama


Doughnut
#cdf


Shawarma bread
Wanann biredin larabawa kenan


Biredi me yanayin kunkuru
A gaskiya ina son beride shiyasa Bana gajiya da gasawa ta siga daban daban#BAKEBREAD


Beignet 2
#2206 wannan girki ana cikinsa da tea ko lemo.


Bread me kantu
Yanada dadi gaskiya ina sonsa yara ma naso kugwada


Bread
Wannan bread din koyeshi a secondary school wajen malama bahijja#bakebread

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9969713
sharhai