CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Zobo
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Zobo ainihin hoton girkin

Zobo

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

#nazabiinyigirki wannan zobon itake wakiltata akoda yayshe inason shan zobo arayuwata sbd yanasakani farinciki da annushuwa

#nazabiinyigirki wannan zobon itake wakiltata akoda yayshe inason shan zobo arayuwata sbd yanasakani farinciki da annushuwa

Kara karantawa

Zobo

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

#nazabiinyigirki wannan zobon itake wakiltata akoda yayshe inason shan zobo arayuwata sbd yanasakani farinciki da annushuwa

#nazabiinyigirki wannan zobon itake wakiltata akoda yayshe inason shan zobo arayuwata sbd yanasakani farinciki da annushuwa

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Ganyen na,a,na,a
  3. Cucumber
  4. Citta
  5. Kanumfari
  6. Bawon abarba
  7. Lemon grass
  8. Cinnamon
  9. Sugar
  10. Flavour
  11. Cardamon
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamo tukunya mai dan girma sai kiwanke zobonki kizuba aciki sannan kisa ruwa kidaura a wuta

    Zobomatakin girki1 hoto
    Zobomatakin girki1 hoto
    Zobomatakin girki1 hoto
  2. 2

    Zobomatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai kikawo citta da kanumfari da cinnamon da lemon grass dakuma bawon abarba kizuba

  4. 4

    Sannan kikawo cucumber kiwanke kimarkada kizuba aciki dakuma cadarmon itama kizuba sai kiwanke ganyen na,a,na,a kiwanke sannan kimarkada kizuba aciki kibari yatafasa sosai sai kisauke kibarta tahuce sannan kitace

  5. 5

    Bayan kintace sai kisa sugar daidan yanda kike so sannan kizuba flavour shikenan sai kisa a fridge idan yayi sanyi asha

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
rannar October 19, 2022 15:18
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
October 19, 2022 16:31
@cook_15480513 madallah
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Home made milk😋
  1. Samosa
  2. Flat stupped bread(gurasa)
  3. Home made milk😋
  4. Coconut ladoo
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16569443
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close