CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
White Macaroni with stew(sauce)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
White Macaroni with stew(sauce) ainihin hoton girkin

White Macaroni with stew(sauce)

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Ni masoyiyar macaroni ce 😂🤗

Ni masoyiyar macaroni ce 😂🤗

Kara karantawa

White Macaroni with stew(sauce)

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Ni masoyiyar macaroni ce 😂🤗

Ni masoyiyar macaroni ce 😂🤗

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30mnt
mutum uku
  • Macaroni Rabin leda
  • Ruwa
  • Stew
  • Attarugu uku da tattasai uku
  • Albasa daya
  • Maggi biyu
  • Mai
  • Curry powder
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30mnt
  1. 1

    White Macaroni with stew(sauce)matakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki Yi jajjagen kayanki duka ki rage albasa karama

  3. 3

    Ki dora tukunya biyu daya ta macaroni daya ta stew (sauce)

  4. 4

    Kixuba ruwa ki rufe su tafasa

  5. 5

    Kixuba Mai kiyanka albasa ta soyu saiki sa jajjagenki

  6. 6

    Idan ruwan suka tafasa kisa macaroni ki rufe ta dahu ki wanke kisa a cooler

  7. 7

    Kayan ki sun soyu saiki sa curry,maggi ki jujjuya kibari Mai yadan Kara fitowa shikenan 😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar November 18, 2022 06:43
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
November 21, 2022 21:35
nima ina son macaroni ita nayi yau
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Macaroni Soup Sauce

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dankalin hausa, sauce din albasa da shayin na'a na'a
  2. Pate doya
  3. Taliyar endomie da soyayyen kwai
  4. Chai masala
  5. Datun Bula
  1. Natural zobo
  2. Hallaka kwabo / peanut candy
  3. Chai masala
  4. Datun Bula
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16635067
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close