CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Oven baked chicken
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Oven baked chicken ainihin hoton girkin

Oven baked chicken

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Oven baked chicken

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Chicken part,
  2. potatoes,
  3. carrots
  4. Ginger
  5. garlic
  6. attarugu
  7. albasa paste
  8. Mai,
  9. seasonings
  10. and spices if any
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kazarki tare da tsaneta tsaf

    Oven baked chickenmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki yi peeling dankalinki da carrots ki wanke tare da albasan sai ki yanka yanda kikeso ni nayi slicing dinsu amma bazakiyisu da kauri bah

    Oven baked chickenmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki hada seasonings dinki da mai tare da spices da su paste dinki ki jujuya sai ki shashafa ajikin potatoes, carrots da chicken kin ki barsu suyi marinating kamar na 30mins or 1hour

    Oven baked chickenmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Kiyi preheating oven dinki sanan kisa aciki kiyi setting time 1hour

  5. 5

    Idan oven dinki mai sama da qasa neh sai ki raba sama 30mins qasa 30mins

  6. 6

    Zaki tabatar kou ina ya dahu sanan ki kashe oven din ki fito dashi

  7. 7

    Sai acibdadi lafiya

    Oven baked chickenmatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar November 20, 2022 17:45
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
November 20, 2022 20:28
@muasdelicacy01 am coming over
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sakwara (pounded yam)
  2. Mug cake
  3. Paten Wake da Doya
  4. Kosai
  5. Fanke
  1. Kosai
  2. Fanke
  3. Mug cake
  4. Paten Wake da Doya
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16640558
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close