Kofi 4 na farar shinkafar tuwo, Ruwa kofi, Markaden kayan miya(tattasai, tumatur, attaruhu da albasa) kadan, Dafaffiya kuma markadaddiyar karewa mai yawa, Manja cokalin girki 2 da man gyada Cokalin girki daya, Wankakke kuma yankakken Alayyahu da yakuwa, Nama, citta bushasshiya, albasa, curry, maggi, Sinadarin dandano guda, Yankakiyar albasa, cokali Gishiri rabin qaramin, Curry, tafarnuwa Dakakkiyar danyar citta da