Dambun shinkafa

Ahh yau da farin cikina na fado cookpad.
Wani girki da na ta6a yi 2019 ne na manta da shi kawai yau Google photos suka min notification ya cika shekara uku,ina shiga na ganshi,shi ne na tafi na duba date na kwaso sauran hotunan process din na ce bari in raba da yan uwana.
Dambu mai dadin gsk da na dade ina santinshi,rana daya na yishi da dublan din da na daura a shafina na nn cookpad sanda aka yi gasar dublan(contest)har na dace da cin gasar, ina nn da gift dina a ajiye sai zani gdan miji😂.
Dambun shinkafa
Ahh yau da farin cikina na fado cookpad.
Wani girki da na ta6a yi 2019 ne na manta da shi kawai yau Google photos suka min notification ya cika shekara uku,ina shiga na ganshi,shi ne na tafi na duba date na kwaso sauran hotunan process din na ce bari in raba da yan uwana.
Dambu mai dadin gsk da na dade ina santinshi,rana daya na yishi da dublan din da na daura a shafina na nn cookpad sanda aka yi gasar dublan(contest)har na dace da cin gasar, ina nn da gift dina a ajiye sai zani gdan miji😂.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan hadin da na yi amfani da su, da farko na fara da zuba ruwa cikin barzajjen shinkafar na wanketa, sai na kawo ajino da star na zuba
- 2
Gyada ma na gyarata na daka bai yi laushi sosai ba,sai na rabata biyu na zuba rabi a kai,na saka dakakken masoro da tafarnuwa na cakude shi, sai na kawo wankakken zogalena na zuba
- 3
Na cakudeshi na hada badambacina na shimfida buhu na zuba hadin a kai na rufe,na barshi na tsawon awa daya da rabi ya turara
- 4
A gefe guda kuma na zuba mai a tukunya,da ya yi zafi na zuba albasa,sannan na kawo sauran rabin gyadata na juye
- 5
Na barshi ya soyu har ya fara komawa ja sannan na kashe wuta,na zuba maggi a kai,da na sauke dambun turaren farko sai na juye gyadar na cakude na kawo attaruhu na zuba
- 6
Na zuba albasa na qara cakudeshi sannan na maidashi kan wuta ya yi wani minti 30 din,sai na saukeshi.
Mun ci shi tare da salad da yaji.
Similar Recipes
-
Dambun Couscous
#nazabiinyigirki duk wanda ya san ni ya san dambu shi ne abinci mafi soyuwa a gareni. Ina son dambu. Shi ya sa har na couscous nake yawan yi saboda yana da sauki sosai. A yau se na yi sha'awar in raba recipe dinshi tare da ku. Princess Amrah -
Dambun Shinkafa 1
Dambu wani babban gunshiqi ne a cikin abincin Hausawa. Wata dattijuwa ce ta koya min yin dambu ta hanyar amfani da buhu don tattala tiriri....😅da kuma liqe tsakanin tukwanen biyu da garin kuka (ta miya).Dambu na daga cikin abincin da nk so,kuma na sameshi mai sauqin sarrafawa.Akwai hanyoyi da yawa da ake bi wjen yin dambu....ga daya dg ciki.😍 Afaafy's Kitchen -
-
Soyayyar fara
Mafiyawancin hausawa suna cin fara,km fara tanada dadi sosai musamman kanboli. Ina matukar murna da hausa cookpad Samira Abubakar -
Dambun shinkafa
Ina matuqar son dambu,saboda ana hadashi da kayan Gina jiki sosai dakuma qara lafia. Hadeexer Yunusa -
Fried Rice
#abincinsallah, #eidfood, #babbarsallah #layyaWannan recipe din idan kin bishi zai Baki shinkafa kwano daya daidai Meenat Kitchen -
Shasshaka
Ina yin shasshaka a irin lokutan da na rasa appetite. Ina jin dadinshi sosai kuma ina ci dayawa. Princess Amrah -
Kitsattsen dublan
#FPPCNaga wannan girki tun wajen watanni 9 baya a wajen princess amrah lkcn ana cikin gasar dublan ya bani sha'awa amma sai nk jin kmr zai bani wahalar yi😩sai ynx na tattara qarfin gwiwar gwadawa......gashi dai bai samu wani hoton kirki ba amma muna godiya da gudummawarta garemu❤💥 Afaafy's Kitchen -
-
-
Gasasshen nannadadden burodi mai kifi
Wannan abinci na yishi ne don siyarwa....nayi amfani da kifin gwangwani amma za a iya yinshi da kifi sukumbiya,nima dashi na saba yi yau na rasashi a inda nake shi yasa....ga yadda nayi nan a qasa ko kuma zaku amfana dashi.Ayi dahuwa cikin farinciki😊❤ Afaafy's Kitchen -
Dambu (3)
#Nazabiinyigirkii.Gaskiya Wannan dambun ban taba jin dambun da yayi dadin shi ba, Hauwa'u Aliyu Danyaya -
-
Peanut burger 2
Na Yi order ne a wajen moon, kamar da Wasa yara sukace nayi ta siyarwa nace tom, aikuwa a kwana 1 ta kare gashi munada nisa, Tana kaduna Ina Kano☹️🤦 ba shiri na tashi nayi na zuzzuba kamar dai yanda ta aikon da shi. #wearetogether Khady Dharuna -
Farfesun nikakken nama
#farfesurecipecontest idan mutum yana da zallar tsokar rago ko na sa baida wani tunanin da ke fado masa a rai sai ya yi farfesunshi. Toh ni a yau sai na kirki na nika naman sannan na yi farfesun nashi. Wanda nake tare da su suna ta mamaki wai ta yaya? Na ce kawai ku zura ido ku sha kallo. Da haka nake ce muku ku ma ku biyoni don jin tadda na sarrafa nawa farfesun mai matukar dadi.😂😍💃 Princess Amrah -
Dambun kifi
🤧satin da ya gabata ya kubuce min ban daura girki ba kmr yadda na saba....yau a ankare nk ga aiyuka sun min yawa amma tunanina yana nn.Wannan dambun nayi shi ne wa mahaifina,duk da dan kadan ne kusan kowa ya ta6a anji dadishi sosai. Afaafy's Kitchen -
Stir fry cous cous
#sahurrecipecontest Na yini da rashin lafiya har ya zamto babu karfin yin aiki a tattare da ni. Hakan ya sa na kirkiri yin wannan cous cous din mai saukin yi kuma ga dadi a baki. Princess Amrah -
-
-
Hadin Garin Dan Wake
A rana ta yau da kullun muna alfahari dake @ayshat abinchi ya hada mu kuma Cookpad ya kulla zumuntaAllah ya barmana ke Ya kara miki lafia ya tsare mana ke aduk inda kike. 🥰 Jamila Ibrahim Tunau -
-
Shinkafa da wake
#GargajiyaGarau garau/ qato da lage abinci ne mai matuqar Dadi ga Gina jiki. Ana ci da miya ko da mai da yàji ko sauce a hada da salad. Walies Cuisine -
Dambun Nama
Wannan dambu nayishi ne na siyarwa Kuma wayenda suka siya sunji dadinsa sosai😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
Faten shikafa
#omn. Na Dade ina ajiye da sauran tsakin shinkafa(kusan shekara 1 kenan) Wanda na bayar a barza min saboda dambu to se megida ya siyo min shinkafar dambun shine na ajiye wannan.jiya na fito dashi Dan nayi wannan challenge din Kuma se naji fate-fate nake Sha'awar ci shine Ummu Aayan -
Tsire (stick meat)
A yau da muka yi azumi na biyu ne na yi shaawar na gasa nama da kaina ba tare da na siyo gasasshe bah. Kuma abin mamaki sai na ji wanda na gasa din ma ban ta6a cin mai dadinshi bah. Yan uwa ku gwada wannan gashin na tabbata za ku ji dadinshi ku ma. Princess Amrah -
4 in 1 meatpie
Na gode sosai ga Tee's Kitchen. Na gode wa cookpad Nigeria. Da babu cookpad da ban koya kalar meatpie din nan bah. Kodayaushe ana son mutum yana canza abu. Ga shi ni ma na canza salon meatpie dina a kan wanda kowa ya sanni da shi. Princess Amrah -
Dambun shinkafa
Shi dai dambu y kasance abinchi gargajiya wanda ake yinsa d barzazziyar shinkafa hk xalika turara shi akeyi b dafawa b yana d matukar dadi kuma ana cinsa ne a marmarce ko ayi a gidan biki ko suna mumeena’s kitchen -
Cake mai tabin strawberry
Wannan cake asali wajen Maryama's kitchen na ganshi ta yi cupcake da recipe din. Na yi qare-qare a nawa, kamar na kala da cream....amma dai gaba daya yabawar tata ce.Na yi girkin ne tun watan agustan 2020,dalilin kwadayi irin na lokacinnan na wata😁cikin dare har na kwanta na tashi na yi,ban samu damar daurawa ba sai yanzu.....Babbar sadaukarwa ga Bint's Cuisine💕 Da Maman Jafar🤗💕na gode muku na kuma yi kewarku da cookpad duka. Afaafy's Kitchen -
Dambun shinkafa
1st Muharram 1444Team sokoto nagode da kuka ban shawarar abunda zan girka 😅 se yanzu nasamu na rubuta. Jamila Ibrahim Tunau
More Recipes
sharhai (7)
Allah ya nuna mana auren ki
Alah kuma ya baki miji na gari Amin