Miyar zogale, wake da ayayoo 😋

Kabiru Nuwaila sani
Kabiru Nuwaila sani @Nurulqalb

Naci nawa da tuwon semovita 😋😉

Miyar zogale, wake da ayayoo 😋

Naci nawa da tuwon semovita 😋😉

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 servings
  1. Zogale
  2. 1/2 cupWake
  3. Ayayoo
  4. cubesMaggi
  5. 5Tarugu
  6. 1Albasa
  7. 1/3 cupMan ja
  8. Daddawa, garlic,citta, bakin yaji, gyadar miya
  9. thyme,curry
  10. Busassan kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura wake a wuta da kanwa kadan ki barshi for 30min

  2. 2

    Inya dauko dahuwa sai a zuba,jajjagen tarugu da albasa, garin daddawa da kayan yaji
    Maggi,curry,thyme, da kifi

  3. 3

    Abarshi na 3min sai asa zogale,ayayoo, man ja abarshi ya dahu kaman 50 min sai sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Nuwaila sani
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes