Farfesun kifi

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

#ramadansadaka

Allah yakara miki lfy d nisan kwana mahaifiyata ina tuna ki duk lkcn da zansha wannan farfeson dakikeso

Farfesun kifi

#ramadansadaka

Allah yakara miki lfy d nisan kwana mahaifiyata ina tuna ki duk lkcn da zansha wannan farfeson dakikeso

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi daya
  2. 2Attarugu
  3. Albasa babba 1 da tafarnuwa
  4. Maggi da Gishiri
  5. Kayan yaji (citta, nutmeg, yaji baki)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daka kayan yajin ki saiki kada yar daddawa daya karama idan kina bukata

  2. 2

    Saiki gyara kifin ki ni nawa kifin irin soyayyen nan da ake siyarwa na siya saiki cire mishi kaya

  3. 3

    Kixuba shi a tukunya saiki saka tarugu da isassar albasa kiyanka tafarnuwa ko kida ka saiki dauko kayan yaji kisa kasu kizuba ruwa daidai yawan ruwan miyar dakike so saiki rufe kibashi 15mnt malama zakiji kanshi yabade ko ina😋😋😋😋 shikenan kingama zaki iya ci da bread 🍞 akwai dan karan dadi😋

  4. 4

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes