Fulawa kofi • Sugar cokali 1 • Gishiri kadan • Yeast cokali 1 da rabi • Baking powder cokali 1 • Ruwa kofi 2 da rabi • Nutella yadda ta isa • Mai domin suya
Kofi daya da rabi na filawa • Kwai guda Daya • Suga cokali uku babba • Nutella • Bakar hoda karamin cokali daya • Bota cokali daya • Madara cokali daya
Kofi daya na na whipped cream (mai sanyi) • kofi na majinar bature(condensed milk) • biyu na nutella • Dogayen sanda biyu na cakuleti • whipped cream • biyu na nutella
Coconut puff puff • Ingredients: • filawa • Syrup din chakulet • suga • ruwan dumi • biyu da rabi na yeast • spn na gishiri • Vegetable oil nasuya • Nutella in kana bukata • Syringe sabo wanda ba ayi amfani dashi ba