Homemade Croissant

Chef Raheemerh
Chef Raheemerh @Abrah34723785
Kano

Ina da Nutella tayi kusan 3months a fridge na dauko ta nace nari nayi croissant da ita

Homemade Croissant

Ina da Nutella tayi kusan 3months a fridge na dauko ta nace nari nayi croissant da ita

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mins
2 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. 2spoon Sugar
  3. 2spoon butter
  4. Pinch of salt
  5. Nutella
  6. 1/3water

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Nayi mixing flour dina da butter,salt and sugar nasa ruwa nayi making dough dina

  2. 2

    Sae na rufe shi like 10 minutes, sae na dawo na yanka dough dina sae nasa Nutella a ciki sae na nade

  3. 3

    Bayan na gama nasa mai a wuta yayi zafi sae na soya #omn wannan abu akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Raheemerh
Chef Raheemerh @Abrah34723785
rannar
Kano

Similar Recipes