Zagayayyen biredi mai nutella

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa kofi biyu
  2. Suga babban cokali hudu
  3. Madara cokali daya
  4. Kwai guda daya
  5. Nutella
  6. cokaliYis rabin karqmin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hade busassun kayan hadin ki motse. Sai ki zuba danyun ma ki motsa ki zuba ruwa ba mai yawa ba. Ki buga sosai da iya karfinki.

  2. 2

    Ki nemi leda ki saka kwabin a ciki ki kai firij. Bayan minti ashirin sai ki fitar, ki sake bugawa sosai.

  3. 3

    Ki nemi abun murzawa ki baza shi ya yi fadi, sai ki samu wani abu zagayayye ki fitar da shi

  4. 4

    Sai ki yanka

  5. 5

    Ki sake yanka shi ya zama hudu

  6. 6

    Ki shafe nutalle kamar yadda na yi

  7. 7

    Ki yi amfani da hannunki ki nade kamar kina nade tabarma

  8. 8

    Ki shafa farin kwai

  9. 9

    Ki saka a naurar gashi ki gasa

  10. 10

  11. 11
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes