Stuffed banana with nutella

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Ayaba
  2. Nutella
  3. Flour
  4. Garin bread
  5. Mangida
  6. 2Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare ayabarki sai ki rabata gida ukku,ki cire tsakiyar kowanne

  2. 2

    Kisamu Leda ko piping bag ki zuba nutella aciki,sai ki huda bakin

  3. 3

    Sai ki zuba nutella din acikin ayaba,har ki gama gaba daya

  4. 4

    Ki kada kwai ki ajiye gefe,sai ki dauko ayabar ki da kika zuba nutella acikinsata kisaka a ruwan kwai,kisaka a flour sai kisaka sawa acikin ruwan kwai,sai kisaka a garin bread haka zakiyima sauran har ki gama

  5. 5

    Ki saka mai a kasko yayi zafi sai ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes