Zobon kokumba da na a na a

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan zobo akwai shi da dadi ga Kari lfy dasa nishadi saima munsha #ramadansadaka .

Zobon kokumba da na a na a

wannan zobo akwai shi da dadi ga Kari lfy dasa nishadi saima munsha #ramadansadaka .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
na biyar
  1. zobo kofi biyu
  2. kokumba biyu
  3. na a na a yadda kikeso
  4. sugar yadda kikeso
  5. kayan kanshi

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Dafarko nawanke zobon nasa Masa kayan kanshi da na a na a nadafa su bayan sundahu na tace na barshi yahuce bayan yayi sanyi saina kuma tachewa na nika kokumba na tace ruwan ciki sannan na yanka wata nazuba nasa suga da abin kanshi sainasa kankara shikenan sai sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

Similar Recipes