Sandwich baredi mai kayan lambu

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

masha Allah wannan hadin saikun gwada zaku game

Sandwich baredi mai kayan lambu

masha Allah wannan hadin saikun gwada zaku game

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

awa daya
na mutum 6 servings
  1. 8burodi mai yanka yanka
  2. salad yadda kikeso
  3. 6kawai
  4. 6tumatir
  5. 2albasa manya
  6. kokunba
  7. 6butter chokali
  8. 4bama chokali
  9. garin tafarnuwa kadan
  10. dandano biyu
  11. bakin yaji kadan
  12. garin albasa shima dai dai misali

Cooking Instructions

awa daya
  1. 1

    Dafarko na yanka burodina sannan na wanke kayan lambuna na yayyanka su tare da dafaffan kwai na ajje agefe

  2. 2

    Sannan nahada butter da bama da dandano, bakin yaji, garin albasa da garin tafarnuwa najuyasu sosai sannan nasoya kwaina shima na ajje saina dauko burodi na dibi hadin butter na shafa saina kawo soyayyan kwai nan nashinfida akai nasa salak da sauran kayan lambu da dafaffan kwai wannan na kuma shafa hadin butter na sannan narufe.

  3. 3

    Sai nasa coter na yanka sannan nagasa nasa acikin mazibi shikenan sai ci.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
on
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Read more

Similar Recipes