Kwaďon Gurji

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2

#omn
Wato inada garin kuli kuli/qarago dakakkiya yaji hadin citta da Kanumfari da tafarnuwa ga ďan zaqin sugar a ajiye tun zuwana ziyara aqauye 4mths ago wata tsohuwar kakata tabani tsaraba, shekaran jiya saiga Gurji ankawo shikenan saina hadesu and kowa yaji dadinshi sosai fah gashi yayi dadi😋

Kwaďon Gurji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#omn
Wato inada garin kuli kuli/qarago dakakkiya yaji hadin citta da Kanumfari da tafarnuwa ga ďan zaqin sugar a ajiye tun zuwana ziyara aqauye 4mths ago wata tsohuwar kakata tabani tsaraba, shekaran jiya saiga Gurji ankawo shikenan saina hadesu and kowa yaji dadinshi sosai fah gashi yayi dadi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

25mins
mutane 6 yawan
  1. 7Gurji Manya
  2. Qarago/Kuli-kuli gwangwani 3
  3. Tattasai 4 manya
  4. Albasa 1 babba
  5. 3Maggi
  6. Gishiri kadan
  7. gwangwaniMangyada Rabin
  8. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

25mins
  1. 1

    Wanke gurjinki tsaff kifere Bayan gurjin da peeler kiyanka irin yadda kikeso a mazubi

  2. 2

    Saiki yanka tattasai da albasa aciki, kizuba maggi da gishiri aciki

  3. 3

    Kizuba soyayyen mangyada akai saiki kawo garin dakakkiyar kuli-kuli/qarago kimatsa lemon tsaminki kadan akai

  4. 4

    Saiki motsashi sosai sai aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes