Dafadukan Taliyar Murji

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2

Abinda nafi qauna kenan a sanyi da safe😋

Dafadukan Taliyar Murji

Abinda nafi qauna kenan a sanyi da safe😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

min 30mintuna
mutane 2 yawan
  1. Taliyar murji
  2. Manja
  3. Jajjagen tattasai da attarugu
  4. Yankakken albasa
  5. 4Maggi
  6. Tafarnuwadakakke
  7. Danyen citta dakakke

Umarnin dafa abinci

min 30mintuna
  1. 1

    Daura tukunya awuta azuba manja ludayi daya azuba yankakken albasa da jajjagen tattasai da attarugu da dakakkiyar citta da tafarnuwa aciki yasoyu sama sama sai ayi sanwa da ruwa daidai misali

  2. 2

    Asanya maggi abarshi ya tafasa sai ajuye Taliyar murji aciki ana jujjuyawa ahankali karya mammanne sai arage wuta arufe yanuna

  3. 3

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes