Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Indomie
  2. Nama
  3. Oil
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Albasa
  7. Kwai
  8. Cocumber

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko zakiyi taffasa indomie ki sai ki tace

  2. 2

    Sai kisamu naman ki shima ki taffasa ki yanka

  3. 3

    Sai kiyi grating tarrugu da albasa

  4. 4

    Sai ki kawo frying pan inki kisa oil soya kayan miyanki sama sama kosa nama ki soya kisa maggi curry da kwai kita guyawa sai ki kawo indomie da kika tafasa kisa a ciki kiyi ta motsawa har sai kinga yafara soyuwa sai ki wanke cabbagi ki kiyanka kisa a ciki ki barshi yayi kadan sai ki guye yayi kisa a plate kiyi garnishing da cocumber

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
on
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Read more

Comments

Similar Recipes