Ingredients

25mins
  1. Cucumber,
  2. sugar,
  3. water,
  4. Ginger,

Cooking Instructions

25mins
  1. 1

    Da farko uwar gida zaki samu cucumbern ki da gingern da sugar da ruwa

  2. 2

    Sai samu cucumber kamar guda 4 saiki firi guda 3 kibar 1 karki firi saiki yanyan su kanana duka harda wadda ba'a firi ba

  3. 3

    Saiki samu gingern ki ki kankare bayan sosai saiki wanke da kyau

  4. 4

    Saiki samu blender kiyi blendering dinsa tare da cucumbern sosai sai ki tace saiki sugar wadda kike so

  5. 5

    Sai ki a feriger yayi sanyi. Asha dadi lfy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

Jidda Kitchen
Jidda Kitchen @Chef_jidda
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes