Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

2 people
  1. 2 cupsriped mango
  2. 1 cupyogurt
  3. 1 cupmilk
  4. 2 tbspSugar
  5. Ice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yanka mango dinki ki cire tsokar ki sanya a blender

  2. 2

    Ki zuba yoghurt,Sugar,milk da ice dinki

  3. 3

    Kiyi blending sosae sae yayi very smooth

  4. 4

    Enjoy

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Aysha_danmaliki
rannar
Katsina State, Nigeria
Learning🥺
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes