Mango juice

mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383

INA MATUKAR SON JUICE DIN MANGO

Mango juice

INA MATUKAR SON JUICE DIN MANGO

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Mango
  2. Foster clerk mango
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yanka mango dinki ki wanke kiyi blending dinshi sai ki tace shi

  2. 2

    Idan kin tace said ki dauk foster clerk dinki ki zuba yadda kike so saiki saka sugar da kankara ki kara ruwa kadan

  3. 3

    Sai kuma asha dan sanyaya zuciya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
rannar

sharhai

Similar Recipes