Kayan aiki

  1. Cucumber
  2. Lemun tsami manya da qanana
  3. Citta kadan
  4. Na'na'
  5. Ruwan sukari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki matse ruwan lemun tsami ki gotta citta, sai ki wanke cucumber ki yayyanka.

  2. 2

    Kisa cucumber a blender ki zuba citta da na'na' kisa ruwa ki niqe.

  3. 3

    Ki tace ki zuba ruwan lemun tsami da ruwan sukari ki motse. Sai a sa qanqara ko a na'urar sanyi. Asha ruwa lahiya.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes