Mango juice

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#5recipefreeclass yanada matukar amfani ajiki mango yakunshi vitamins

Mango juice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#5recipefreeclass yanada matukar amfani ajiki mango yakunshi vitamins

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 minutes
  1. 2Mango
  2. Sugar
  3. Ice cube
  4. Ginger
  5. Naana

Umarnin dafa abinci

15 minutes
  1. 1

    Dafarko zaa awanke mangwaro fere acire bawon ayanka tsukar, a fere citta ayanka kanana asa a blender amarkada asa rariya Atace.

  2. 2

    Asa sugar asa kankara azuba a cup asa naaana asaman cup sai asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes