Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba flour, sugar, powder milk, egg da yeast duk a cikin roba
- 2
Saiki dauko warm water ki zuba a kan wannan ingredients din naki,
- 3
Saiki kwabashi ya hade kijin shi, saikiyi ta bugashi
- 4
Sannan ki dauko butter ki saka ki cigaba da bugashi, ki bugashi ya bugu in kinaso yai Miki laushi,
- 5
Saiki saka acikin Ronan ki ki rufeshi ki laushi guri me dumi ki barshi ya tashi kibarshi zuwa 1 hour
- 6
Ki shafawa baking tray dinki butter
- 7
Saiki jera bread dinki ki sake kaishi guri me dumi ki barshi ya tashi zuwa 30mins
- 8
Saiki dauko shi, ki hada shi a oven
- 9
After 1 hour saiki dauko shi ki sake bugashi saiki fitar da shape din da kikeso
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Bread
I love bread ♥️ #MLD


Bread
Bread din yayi dadi sosai


Creamy potato 🥔 salad
I love it so much


Bread
We like eating bread


Dinner rolls milk bread


Bread
Soft bread for my kids,kuma sunji dadinsa sosai. #BakeBread


Special Ramadan Sobo
So i so much love sobo especially when added with ginger and melon and served cold...


Yamballs
I love yamballs ❤️ #MLD


Soft milk Bread 2 daga Amzee’s kitchen
Akwai dadi bread


Milk Crackers
Dadi dai baa mgana tnkx so much @jahun delicacies


Doughnuts
I like doughnuts and found it very easy to make, you can use it as a breakfast with tea I used it as a way of financing my 💃💃


Soft doughnut
So soft and Delicious.


Baked meat pie
I love meat pie


Pan Bread
Easy breakfast


Bomboloni


Rice and plantain with boiled egg
I so much enjoy this food.


Bread


Bread
Yana da matukar dadi gaskiya nafison inyi bread dakaina domin nafi jindadin Wanda na garki .


Ring doughnut
Awwm


Chocolate cake
So yummy I love it.#kanostate


Bread roll


Strawberry ice cream
I love d strawberry flavor especially with icecream


Rolled doughnuts
Kitchenhuntchallenge


Bread
Bread me dumi ga laushi yarana sunaso sosai nakanyishi ne a kowani lokachi inyashiga ranmu


Homemade bread
Wannan lockdown din da aka shiga shiya bani damar yinsa kuma mai gidana yaji dainsa sosai


Steam semovita bread
😋


Flat bread
Wannan shine na farko da nayi, kuma alhamdulillah 💃, munji dadinshi sosai musamman da akasa Miya, next da miyan wake zanyi shi insha Allah


Flat stupped bread(gurasa)
It's so tasty and delicious


Bread rolls
Yanada laushi da dadi. #bakeabread


Doughnut

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16229982
sharhai