Bread

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Soft bread for my kids,kuma sunji dadinsa sosai. #BakeBread

Bread

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Soft bread for my kids,kuma sunji dadinsa sosai. #BakeBread

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
4 yawan abinchi
  1. 2Flour Kofi
  2. 2Flour Kofi
  3. 1 tbsYeast
  4. 1 tbsYeast
  5. 3 tbsSugar
  6. 3 tbsSugar
  7. 2 TBSButter
  8. 2 TBSButter
  9. 2 TBSMadara
  10. 2 TBSMadara
  11. 3/4Warm water Kofi
  12. 3/4Warm water Kofi

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan danayi amfani dasu wajen hada bread dina

  2. 2

    Dafarko zaki samu bowl ki hade kayan komai da komai kisa ruwan dumi ki kwaba kiyi kneeling sosai saboda bread idan bakiyi kneeling sosai ba bazaiyiba

  3. 3

    Saiki rufe kisashi a guri mai dumi domin ya tashi idan ya tashi zakiga yayi double akan yadda kika sakashi

  4. 4

    Saikizo ki sake kneeling dinsa sannan kisashi ball shape ki ajiye a baking tire ki ajiyesa yasake tashi

  5. 5

    Idan yasake tashi ki gasa wutar sama da kasa

  6. 6

    Idan ya gasu zakiga yayi golden brown saiki shafa masa butter shikenan kisama yaranki jam suci zakiga tsalle da murna.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes