Bread

Meerah Snacks And Bakery
Meerah Snacks And Bakery @cook_19274727

Yana da matukar dadi gaskiya nafison inyi bread dakaina domin nafi jindadin Wanda na garki .

Bread

Yana da matukar dadi gaskiya nafison inyi bread dakaina domin nafi jindadin Wanda na garki .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 1/2 cupsFlour
  2. 1 tspYeast
  3. 1 cupWarm milk
  4. 1/3 cupSugar
  5. 1/8 tspSalt
  6. 3 tbspOli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade fulawa a zuba yeast a cukin madara abarshi yayi kamar 4mins sai a zuba sugar a cikin fulawar da gishiri,sai ajuya a zuba yeast Wanda aka jika da madara a zuba mai a juya sosai Su hade jikinsu sai a yita bugawa harsai yayi laushi sasai sai a rufe, hrs 1:30 sai a bude a yanyankashi ya mulmula a tafin hannu sai yayi kamar ball a jera a bin gashi sai a sake rufewa kamar 30min sai a gasa.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meerah Snacks And Bakery
rannar

sharhai

Similar Recipes