Edit recipe
See report
Share

Ingredients

25mnts

Cooking Instructions

25mnts
  1. 1

    Zakusa mi sweet potatoes dinki ki fareshi,saiki yanka slice,bayan angama sai daura ye da ruwa..a tsane a matsama a yayfa salt ajujjuyashi..sai sami onion shima a yayyanka round..saiki daura man suya a fryn pan ajefa onion aciki don samin kamshi mai dadi..inyayi zafi sai afara soya potatoes din har saiyayi brown kaman yadda yake pix..sai akwashe arage man.sai adauko onion din daaka yanka arage wuta yayi low sai azuba acikin fryn pan din,adauko spices da curry azuba ayita juyawa har sai yayi...

  2. 2

    In anyi sarvn sai ayi garnishn da curry leaf don kawatashi

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Amina Minah Alkali
Amina Minah Alkali @cook_14129674
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes