Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Kayan miya
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Tyme
  6. Tafarnuwa
  7. Mai
  8. Salad

Cooking Instructions

  1. 1

    Nadora tukunya awuta NASA ruwa bayan yatafasa NASA shinkafa nabarta tadafu yanda nikeso nawanketa nasata a matsami data tsiyaye ruwa sai NASA a kula

  2. 2

    Nayi blending kayan miya NASA atukunya NASA nama da garin tafarnuwa da mai

  3. 3

    Bayan sunkusa dafuwa NASA Maggi Curry da tyme data dafu Mai yafito nasauke

  4. 4

    Nayanka salad nawanke nadora akan shinkafar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Ahmad
Maryam Ahmad @cook_14278654
on
Sokoto
dankalin turawa
Read more

Comments

Similar Recipes