Roti soup

fakees kitchen &more
fakees kitchen &more @cook_14141340
Kano

Great recipe #kano state

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankali
  2. Nama
  3. Attarugu
  4. albasa
  5. Tafarnuwa
  6. mai
  7. curry
  8. spices
  9. Turmeric powder
  10. seasoning

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki fere dankali ki yanka cub saiki dafashi yadahu lugub saiki juyeshi a roba mai kyau kisa abu ki daddagashi harsai yayi laushi ki ajiye a gefe

  2. 2

    Saiki wanke nama kidora kisulalashi da albasa da kayan qamshi da dandano idan yadahu shima ki ajiye a gefe

  3. 3

    Saiki dora tukunyar miyar kisaka mai xaki iya hada farin mai da manja kokuma kisa wanda kikafiso saiki xuba jajjagen attarugu da albasa inkinaso xaki iya hadawa ki jajjaga kokuma kiyanka albasar inkinxuba kina motsawa saiki saka tafarnuwa kisaka ginger kimotsa sannan kisaka spices kaman thyme da white papper da curry ki motsa saiki xuba dandano wato magi idan ya hade jikinsa saiki dakko naman dakika sulala da ruwan naman kitsaida ruwan miyar dashi

  4. 4

    Idan ya tafasa saiki dakko wannan dankalin dakika ajiye ki juye aciki ki juya xakiga yayi kauri indai ba cika ruwa kikayiba to saiki xuba turmeric powder dinki sabida yabaki kala mai kyau saiki motsa kirufe kirage wutar idan miyar ta hade jikinta saiki sauke anaci da gurasar larabawa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fakees kitchen &more
fakees kitchen &more @cook_14141340
on
Kano
kitchen lover
Read more

Comments

Similar Recipes