Share

Ingredients

  1. 2 cupflour
  2. Kanwa
  3. 2 table spoonkuka
  4. Oil
  5. Yajin barkono

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tankade flour da kuda kisa ruwa kanwa.

  2. 2

    Bayan kin gama hadawa sai kisa ruwa ki dama kar daidai kaurin da kike so amma kar yayi ruwa

  3. 3

    Ki daura ruwa a tukunya inya tafasa sai kifara jefa kullin har ki gama

  4. 4

    Kibar shi ya dahu,bayan ya dahu sai daibo ruwa a wani rubber kina kwashewa a ciki

  5. 5

    Inaci da mai da yaji ko miyar kyada.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ramcy Alfa
Ramcy Alfa @cook_13832511
on
Gombe State
cooking is ma hubby
Read more

Comments

Similar Recipes