Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Rogo
  3. Mai
  4. Yaji
  5. Cucumber
  6. Kwai
  7. Tumatir
  8. Albasa
  9. Maggi
  10. Kanwa
  11. Kuka

Cooking Instructions

  1. 1

    Natanadi kayan halina masu kyau na tsaftacesu, nahada rogona d fulawa nasa kuka nakawo ruwan kanwa nakwaba dama ruwana suna saman tukunya suna tafasa sae na dinka diba dae dae yadda nikeson girmanshi ina shi d yadahu ta kwashe cikin ruwan sanyi nasa mai da sauran kayan da nikeso

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Hafsa Issah
Hafsa Issah @cook_18671895
on

Comments

Similar Recipes