#garaugaraucontest

garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa
#garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa
Steps
- 1
Farko dai Muna bukatar wake,da Kuma shinkafa kamar haka,shine mataki na farko,to bayan kin gama gyara waken ki Sai Dora ruwa akan wuta ki barshi yay kamar minti goma Sannan Sai ki xuba waken kamar haka bayan kin xuba saiki rufe tukunyar kibar yadan tafaso Dan ya Dan fara dahuwa Sannan Sai kisa shinkafa tare da Dan gishiri da farin Magi kamar haka wato matakaki na uku
- 2
Mataki na hudu shine bayan kin gama saka magi da gishiri din nan to Sai ki rufe tukunyar ki barta yai ta tafasa bayan wasu mintuna Sai ki Dan taba kiji idan ya kusa nuna Sai ki sauke ki xuba masa ruwan sanyi domin ki wanke shi ki tsane shi kamar
- 3
Bayan kin gama tsane shi din Sai ki mayar dashi tukunyar tare da Dan xuba ruwan zafi kadan Sai kiyi kasa da Wutar wato ki rage Wutar Dan ya turara,bayan ya nuna Sai na samu kofuna na babba da yan qanana biyu Sai na xuba wannan shinkafa da wake din nan Acikin tare da danna shi sosai domin na fitar musu da launi mai kyau shi ne nayi su kamar haka,bayan nan Sai na samu faranti na mai kyau Sai nake kifa wannan kofunan akai tare da yimasa kwalliyar salad da tumatur,shike nan
- 4
Similar Recipes
More Recipes
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

Yummy everyday
-

Bina Anjaria
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bakwan Sayur Renyah (Crunchy Indonesian Vegetables Fritters)
jenscookingdiary
-

Air Fryer Pita Margherita Pizza
Whizzle
-

sarah -

CoolJewel
-

Sabina Tabassum
-

Wangari Otieno -

Janki Tripathi
-

Ummu Sumayyah -

Wangari Otieno -

DrAnupama Johri
-

Wangari Otieno -

Smita Agarwal
-

Miss Sally
-

Kamlesh Gilhotra














Comments