Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Kizuba ruwa dadai misali a tukunya yanda INDOMIE bazata dafu tai luguf ba, sai ki zuba Mai Dan kadan da garin yajin ki, ki zuba curry da onga stew(kinsan onga stew dai ja ne, curry + onga zai ba INDOMIE attractive color, Shima Dan daidai Zaki saka bacikawa zakiya ba saboda Shima Maggie ne inkika chika INDOMIE bazata Dadi ba

  2. 2

    Idan ruwan ya tafaso Sai ki sa INDOMIE ki inta day ko sai ki zuba su carrot, green beans, green beans, green pepper, onion,red pepper, kizuba su gaba Daya a cikin INDOMIE, abindayasa Bance a zuba daga farko ba, nidai nafison inchi su half done banso su nuna da yawa, sai ki daukko fried chicken dinki itama kisaka ta acikin INDOMIE. Shikenan.

  3. 3

    Sai kiyi serving INDOMIE kiyi garnishing dinta da cucumber 😋😋😋😋😋😋😋😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mariya Salis ibrahim
Mariya Salis ibrahim @cook_14412679
on
Kaduna
I love cooking
Read more

Similar Recipes