Awara

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

Shamsiya sani#awaracontest..ina son awara sosai da yaji da dan albasa.

Awara

Shamsiya sani#awaracontest..ina son awara sosai da yaji da dan albasa.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Waken soya rabin kwano
  2. Ruwan tsami
  3. Kayan miya
  4. Mai na soyawa
  5. Sai chop kayan miya na ganshing

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke waken ki sai bada a markado sai ki tace sai ki zuba ruwan a tukunya ki daura a kan wuta indan ya tafasa sai zuba ruwan tsami ki barshi da kanshi zai hadi..

  2. 2

    Sai ki kwashi ki zuba a abun tata ruwan ya tsane sai ki zuba kayan miya ki barshi ya hadi jikin shi kamar mint 30 sai ki juye ki yanka.

  3. 3

    Sai ki daura mai a wuta ki soya amma kar ya soyu sosai sai ki juye kiyi garnshing..😗😗

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
on
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Read more

Comments

Similar Recipes