Cooking Instructions
- 1
Ki zuba fulawarki a bowl kisa baking powder ki mixing din su tare
- 2
Ki zuba butter a cikin wani bowl Daban kisa sugar ki mixing kisa kwai ki cigaba da mixing Seki juye mixture din fulawarki a ciki ki sa madara ki juya
- 3
Seki dinga Dina da ludayi Kina zuba WA a frying pan dinki non stick kisa wutar kadan in ya Fara bulali ki juya shi daya barin inyayi ki dauke
- 4
Aci da tea
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Valentine's Day Pancake Valentine's Day Pancake
I know my english isnt the beest, but i hope you will understand it. It is a very easy recipe. Laurka -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7021907
Comments (2)