Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa yanka cucumber asa a blender.

  2. 2

    Sai a ɗauko ginger a kankare bayan sai ayi grating ɗinta ko kuma a yanka ƙanana sai ahaɗata cikin blender.

  3. 3

    Sai a markaɗasu tare, sai a tace sannan a yanka lemun tsami a matsa ruwan kaɗan aciki.

  4. 4

    Sai azuba sugar asa a fridge yayi sanyi ko azuba ƙanƙara ciki sai asha.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments (5)

mimieylurv
mimieylurv @M64643
Question pls what makes your cocumber juice to have dis greenish colour?

Written by

KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes

More Recommended Recipes