Ingredients

  1. Ƙwai
  2. Ruwa
  3. Yaji
  4. Mayonnaise
  5. Maggi
  6. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaa zuba ruwa a tukunya sai asa ƙwai aciki yadahu.

  2. 2

    Bayan ya dahu sai abarshi yahuce sannan sai aɓare.

  3. 3

    Bayan an ɓare sai a yanka ƙwan ta tsaye, acire ƙwaduwar ƙwan asa a wani wuri.

  4. 4

    Acikin egg yolk din sai asa mayonnaise, maggi da yaji, sai a yanka albasa ƙanana sosai sai azuba a motsa sosai.

  5. 5

    Sai a ɗauko noozle da piping bag, sai asa haɗin ƙwan aciki.

  6. 6

    Sannan sai adinga matsawa acikin farin ƙwan.

  7. 7

    Bayan angama sai abarbaɗa yaji akai, mutum zai iya dafa indomie yaci dashi ko kuma aci hakanan.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes