Mix fruit zobo

Sumieaskar @cook_14164703
Dis weather sae da kayan sanyi it's all about Ramadan ideas
Mix fruit zobo
Dis weather sae da kayan sanyi it's all about Ramadan ideas
Cooking Instructions
- 1
Ki samu tukunya ki zuba zobon ki da ruwa ya tafasa in ya tafasa ki tace ki barshi ya sha iska sae ki aje shi a gefe
- 2
Sae ki samu watermelon, pineapple, cucumber nd ginger kiyi wanke sae ki yanka su kanana ki zuba a blender kiyi blending nasu sae ki tace shi
- 3
Sae ki matse lemon naki ki juye a cikin zobo ki da su watermelon din da kikayi blending ki juya sae ki kawo sugar syrup naki da kankara in a lokacin zaki sha
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8521221
Comments