Mango juice

mimieylurv
mimieylurv @M64643
Kaduna State

Wannan lemu yana da dadi da kuma qara lfy ajiki kuma yanxu muna lokacin mangoro ne don haka a qoqarta adinga sarrafashi ta hanyoyi da dama,ga daya nakawo mana

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. mangoro nunannu
  2. Ganyen na'a na'a
  3. Sikari
  4. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko.xaki wanke mangoronki kibare bawon saiki cire tsokan

  2. 2

    Sannan kixuba tsokan cikin blender kiniqashi

  3. 3

    Saiki xuba na'a na'a kihada kimarkadesu saiki qara ruwa

  4. 4

    Kitace kixuba sugar da flavour inkinaso

  5. 5

    Sai asa afridge yai sanyi ko axuba masa qanqara

  6. 6

    Asha dadi lafia

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

mimieylurv
mimieylurv @M64643
on
Kaduna State

Similar Recipes