Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki fere doyarki ki wanke ta ki dora tah a wuta ta dahu.
- 2
Idan ta dahu sai ki Daka ta sai ki zuba a bowl ki rufe, sai ki jajjaga attaruhu da albasa.
- 3
Sai ki zuba attaruhu da albasa a cikin doyar ki sai ki zuba spices dinki, sai ki motsa sosai sai ki dundungula kamar (ball) sai kisa a cikin kwai ki soya.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9086654
Comments