Steps
- 1
After kin fere doyan ki Sai ki wanke Sai kiyanka shi manya sai ki tafasa shi da gishiri sai kibari ya sha iska,sannan ki yanka kamar haka,Sai kisa cutter shape ki fitar da shape din da kk so kamar haka. Note!!idan baki da cutter shape Zaki iya yayan ka shi Duk yadda kk so
- 2
After kin gama fitar da shape din add you'r yam into a bowl then Sai ki Dan yayyafa ruwa kadan akan doyan ko ina ya samu,saiki dauko corn flour Din nan da sauran ingredients din nan Sai kisa ki ke juyawa a hankali ko ina ki tabbatar ya samu kamar yadda Zaki Gani a nawa haka Zaki tayi har ki gama
- 3
Bayan kin gama sai ki fara soya shi kamar haka amma Kar kisa wuta yay yawa. Haka Zaki tayi har ki gama enjoy my recipe is yours
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Ayam Pelalah Bongkot (Balinese Shredded Chicken with Torch Ginger)
Emperor Nasi Goreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Biscuits with Yolk and Brown Sugar 🍪 🍪 🥚
Kulsoom Bukhari
-

Yuritzi Vazquez Gorostieta
-

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

Epseeta Panigrahi
-

Garden egg sauce with basilica leaves
Amaka iheke -

Autas Kitchen
-

Threaded spaghetti hot dog bites in sauce
Diana Kimathi
-

Savitha Ravi
-

Sallie
-

Yummy _bites _n _more
-

Jane Fash
-

Bethica Das
-

Mridula Bansal















Comments