Fried yam chips with cucumber souce

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Kano

It's simple and testy

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Oil
  3. Salt
  4. Attarugu
  5. Tumatur
  6. Cucumber
  7. Seasonings

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki fere yam dinki sai ki yanka in kin yanka sai ki wanke sai ki barshi acikin ruwa.

  2. 2

    Abunda yasa za'a barshi cikin ruwa saboda yayi very soft. Sai ki barshi yayi like 1 hour.

  3. 3

    Sai ki cire shi acikin ruwan ki wanke sai kisa salt kadan a ciki sai ki soya in a medium heat. Saboda yayi very soft karya kone.

  4. 4

    I don yayi sai ki kwashe.

  5. 5

    For souce da farko na soya albasa da oil kadan saina nasa attarugu da tumatur shima na soya saina sa ruwa kadan aciki sana kawo seasonings dina na saka sai na bar shi yayi 10min saina yanka cucumber dina na saka a cikin.

  6. 6

    Na bari yayi 5min then na sauke.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
on
Kano
cooking is my dream,I really like cooking since I was a child. also cooking is my passion
Read more

Similar Recipes