Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
Search
Premium
Top Cooksnapped Recipes
Premium Meal Plans
Top Viewed Recipes
Premium
Challenges
FAQ
Send Feedback
Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please
register or login
.
Ummu Aayan
@Sadiyanahajakitchen
Kano
Block
62
Following
94
Followers
Following
Follow
Edit Profile
Recipes (105)
Cooksnaps (30)
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Fanke
flour
•
sugar
•
baking powder
•
yeast
•
Pinch salt
•
Man kuli da yar albasa
45min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Shinkafa da miya
Shinkafa
•
Tattasai 3,
•
tumatur 5,
•
albasa 1,
•
attarugu
•
Sinadarin dandano da kayan kanshi
•
Man kuli
•
tumatur da albasa
45min
5 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Soyayyan kifi
Kifi
•
Leman tsami
•
Sinadarin dandano
•
Kayan kanshi da Dan gishiri
•
Albasa
•
Man kuli
45 min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Dan bagalaje (wainar rogo)
garin kwaki
•
Attarugu 3 albasa 1
•
Sinadarin dandano
•
Man kuli
•
Ruwan zafi
30min
2 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Hadin miyar yauki
Daddawa
•
Kimba
•
Girfa
•
Citta
•
Masoro
•
Tafarnuwa
•
Maggi
•
Gishiri
•
Crayfish
15min
4 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Wainar shinkafa
Garin shinkafa
•
Ruwa
•
nono
•
yeast
•
Sugar
•
Baking powder
•
Gishiri pinch
•
Albasa
•
Mai
1hr
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Fanke me madara
flour
•
sugar
•
madara
•
baking powder
•
yeast
•
milk flavour
•
Ruwan dumi
•
Dan gishiri
•
Man kuli
40min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Awara da sauce
Awara
•
Mai
•
Maggi
•
Albasa da attarugu
•
Kayan kanshi
30min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Gasasshen kifi
Kifi sukumbiya 1
•
Yajin barkono
•
Sinadarin dandano da kayan kanshi
•
Leman tsami
•
Man kuli
1hr
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Fried rice
Shinkafa 3½cu
•
Carrot, green beans and peas
•
Maggi 5 onga 1
•
da albasa da attarugu
•
Kayan kanshi da curry
•
Man kuli
30-45min
5 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Lemon kayan marmari
Kankana
•
Abarba
•
Leman zaki
15min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Dankalin hausa me kwai
Dankalin hausa
•
Kwai
•
Jajjagen attarugu da albasa
•
Sinadarin dandano da kayan kanshi
•
Man u
30min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Miyar albasa
Albasa babba
•
Attarugu
•
Man kuli
•
Sinadarin dandano da kayan kanshi
•
Kifi/nana (optional)
15min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Dumamen tsire (Leftovers suya)
Leftovers suya
•
Butter
•
Cabbage da albasa
10min
2 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Taliya da manja
Taliya
•
Man ja
•
Yajin barkono
•
Maggi
•
Cabbage,
•
carrot, 4
•
tumatur,7
•
albasa 2
•
cucumber 1
20min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Garau Garau
Shinkafa kofi 3
•
Wake kofi 1
•
Kanwa
•
Salad da tumatur da albasa
•
Maggi da gishiri
•
Mai
1hr
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Alawar madara
Madara
•
ruwa
•
sugar
•
butter
•
vanilla essence
15min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Coconut 🥥 gireba
flour
•
Sugar
•
Mai
•
Madara
•
Coconut (gurzajjiya)
4 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Mando/bade/rama
Rama
•
Barkono
•
Maggi, gishiri
•
Tafarnuwa
15min
3 yawan abinchi
Ummu Aayan
Save this recipe and keep it for later.
Faten shikafa
Tsakin shinkafa
•
Manja
•
Jajjagen attarugu,albasa da tumatur
•
Crayfish da daddawa (na daka su)
•
Sinadarin dandano da kayan kanshi
•
Alaiyyahu
30min
3 yawan abinchi
View More